• Wed. May 15th, 2024

Addini

Addini

  • Home
  • Kwamandan Hisbah Sheik Daurawa Ya Ajiyewa Mukaminsa

Kwamandan Hisbah Sheik Daurawa Ya Ajiyewa Mukaminsa

Kwamandan hukumar Hisbah sheik Aminu Ibrahim Daurawa ya ajiye mukaminsa. A cikin wani faifen bidiyon wanda GLOBAL TRACKER ta gani mai tsawon kusan mintuna 3 Malamin ya bayyana ajiye mukaminsa…

Yan Sanda Sun Kama Barayin Gadajen Daliban ‘Unity School’ a Jigawa

Rundunar Yan Sanda a jihar Jigawa ta ce ta kama wasu mutane biyu bisa zarginsu da satar Gadaje da Katifun Daliban makarantar sikandiren Malam Madori (Government Unity Senior Secondary School…

LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda Aka Rufe Gasar Musabaqar Al’qurani Ta Kasa a Yobe

A juma’ar nan ne aka rufe gasar Musabaqar Al’qurani mai girma ta Kasa wacce jihar Yobe ta dauki nauyi. A lokacin rufe Musabaqar dai manyan Yan siyasa da masu ruwa…

Ku Tallafawa Islamiyyu, Makarantun Alkur’ani Don Cigaban Musulunci, Sakon Malam Akhi Ga Iyaye

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano dake Arewa maso yammacin Nigeria Malam Aminu Muhammad Akhi Kofar Naisa ya bukaci iyaye dasu kara  tallafawa makarantun alkurani…

Sidi Abdulqadir Jilani Yana Sahun Gaba A Yada Musulunci A Duniya — Dr. Makwarari

Sidi Abdulqadir Jilani yana daya daga cikin manyan malamai da bayin Allah na gari wandanda suka bada gudun mowa wajen yada addinin Musulunci da tarihin Annabi sallallah Alaihi wasallam da…

Shugaba Tinubu Ya Yi Alhinin Rasuwar Sheik Yusuf Ali

Shugaban Nigeria Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Yusuf Ali, yana da shekaru 73 a duniya. Shugaban ya aike da sakon alhini zuwa…

Kotu Ta Daure Wasu Yan Daudu Bisa Lefin Shigar Mata Da Rawar Karya Kwankwaso

Kotun shari’ar musulinci dake zamanta a hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yankewa, wasu yan Daudu hukuncin zaman gidan Ajiya da Gyaran Hali na watanni uku ko biyan Tarar Naira…

Sani Kwangila Yakasai Ya Musuluntar da Wata Baiwar Allah

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Wata Baiwar Allah ta  karbi addinin musulunci karkashin jagoranci khadimun Nabiyyi Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai. Mrs Ekechi ta karbi addinin musulunci ne a wajan taron…

Makarantar Ir’shadul Adfal Islamiyya Ta Yi Saukar Karatun Alqur’ani Na Dalibai 58 a Kano

DAGA: SANUSI ABDULLAHI KOFAR NA’ISA, KANO Makarantar Ir’shadul Adfal Al-Muhajirun Islamiyya da ke unguwar Lokon Makera, Kofar Na’isa a cikin karamar hukumar Birni Jihar Kano dake Arewacin Nigeria ta gudanar…

Ku Sanar Da Al’umma Matsayin Annabi Muhammad Don Samun Tsira — Liman Rufa’i

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Wani Malamin addinin Musulunci a jihar Kano dake arewacin Nigeria Liman Malam Rufa’i Liman ya bukaci malamai da su rika sanar da alumma matsayin Annabi…