• Wed. May 15th, 2024

Siyasa

labaran-siyasa

  • Home
  • Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Kwamishino 4, Masu Bashi Shawara 8

Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Kwamishino 4, Masu Bashi Shawara 8

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabbin kwamishinoni guda hudu (4) da masu bashi shawara na musamman guda takwas (8). An gudanar da rantsuwar ne a…

Dan Majalisar Dokokin Kano, Ibrahim Kundila Ya Rasu

Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar kananan hukumomin Bagwai da Shanono Alhaji Halilu Ibrahim Kundila ya rasu. Wata majiya mai tushe ta shaida wa jaridar SOLACEBASE cewa dan majalisar…

Na Karbi Yan APC Sama Da 10 zuwa NNPP A Sa’o’i 24 A Hotoron Arewa Kadai — Habibu Kwankwasiyya

Daya daga cikin Yan siyasar yankin Hotoro cikin karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano dake Arewa maso yammacin Nigeriya ya ce ya karbi dai-daikun Yan siyasa da suka canza sheka…

Kungiyar Jam’iyun Siyasa IPAC Ta Zabi Sabbin Shugabanni A Kano

Kungiyar Hadin Kan Jam’iyun Siyasa ta kasa reshen jihar Kano (IPAC) ta zabi sabbin shugabanni da za su ja ragamarta na shekaru biyu masu zuwa. Da yake bayyana sunayen sabbin…

Rusau Wajibi Ne a Kasuwar Kofar Wambai — Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce yin rusau Wajibi a kasuwa kofar Wambai dake yankin Karamar Hukumar Birnin Kano da kewaye matukar ba ana so Yan kasuwa su cigaba da zama…

Kotun Koli ta Yanke Hukunci na Karshe a Rikicin Gwamnan Adamawa

Kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmadu Fintiri na jam’iyyar PDP a matsayin gwamnan jihar Adamawa. A hukuncin da ta yanke, Kotun ta yi watsi da karar da Aishatu Ahmed…

Bikin Cika Shekaru 10: Kamfanin Hotpen Ya Karrama Gwamnan Katsina, Ministan Tsaro Da Barau Jibrin

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO A wani bangare na gabatar da murnar cika shekaru goma suna gudanar da ayyukansu a fadin kasar nan, Kamfanin jaridar Hotpen ya karramar wasu futattun…

Dan Takarar Shugabancin K/H Ungogo Ya Taya Gwamnan Kano Nasara a Kotun Koli

DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Dan takarar shugabancin karamar hukumar Ungogo Alhaji Shafi’u Hussain Kura ya taya gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf murnar nasarar da ya samu a Kotun…

DA DUMI-DUMI: Kotu ta Aike Da Danbilki Kwamanda Gidan Kurkuku Bisa Zargin Bata Sunan Kwankwaso

Kotun Majistire dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria ta aike da Dan siyasar Radio nan Abdulmajid Danbilki Kwamanda zuwa gidan Ajiya da Gyaran Hali sabo da zargin sa da…

DA DUMI-DUMI: Matasan APC Na Kano Sun Yi Kira A Gaggauta Tsige Ganduje A Matsayin Shugaban Jam’iya

Gamayyar kungiyoyin matasan jam’iyyar APC reshen jihar Kano sun yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kwamitin zartarwa na jam’iyyar na kasa da su kori mukaddashin shugaban jam’iyyar…