• Wed. May 15th, 2024

Labaran Duniya

Labaran Duniya

  • Home
  • Video: Sunayen Yara Sama da 11,500 Falasdinawa Da Isra’ila Ta Kashe A Gaza.

Video: Sunayen Yara Sama da 11,500 Falasdinawa Da Isra’ila Ta Kashe A Gaza.

A kalla kananan Yara sama da dubu goma sha daya da dari biyar (11,500) ne kasar Isra’ila ta kashe a cikin watanni 4 da fara yaki da Falasdinawa a yankin…

DA DUMI-DUMI: Saudiyya Za Ta Bude Shagon Giya Na Farko.

Masarautar Saudiyya ta ce tana shirin bude kantin sayar da barasa na farko a Riyadh babban birnin kasar. Shafin yanar gizo na Geopolitics da sa ido kan yaki ya bayyana…

Koriya ta Arewa Ta Yi Gwajin Makamin Nukiliya Na Karkashin Ruwa

Kafafen yada labaran kasar Koriya ta Arewa sun ce Kasar ta yi gwajin Makamin Nukiliya Mai matuki mai karfin da zai kai hari a karkashin ruwa, a matsayin martani ga…

DA DUMI-DUMI: Kotun Duniya Ta Fara Sauraron Karar Zargin Isra’ila Da Aikata Kisan Kiyashi a Gaza

Da Karfe 10:10am agogon Nigeria, Nijar Kamaru da Chadi ne Kotun hukunta manya lefuka ta duniya ICC ta fara sauraron karar da kasar Afirka ta kudu ta shigar a gaban…

Ana Zabe A Bangladesh Ba Tare Da ‘Yan Adawa Ba

Ana kada kuri’a Bangladesh yau lahadi a zaben da aka yi Imanin zai ba wa Firai minista Sheikh Hasina wa’adi na biyar a kan karagar mulki, bayan da jam’iyyun adawa…

DA DUMI-DUMI: An Kwashe Fasinjoji 367 Daga Jirgin Japan A350 Da Ya Kama Da Wuta

An kwashe fasinjoji 367 daga jirgin saman Japan A350 bayan da ake zargin ya yi taho-mu-gama da jirgin da ke tsaron gabar tekun Japan. Jami’an tsaron gabar tekun Japan sun…

Nigeria Da Wasu Kasashen Musulmi 6 Za Su Sulhunta Yakin Hamas Da Isra’ila

Ƙungiyar ƙasashen musulmi ta duniya (OIC) da takwararta ta ƙasashen larabawa sun zaɓi Nageria cikin jerin ƙasashe 7 da aka ɗora wa alhakin sasantawa tsakanin Isra’ila da Hamas don kawo…

Duniya Na Zanga-Zangar Adawa Da “Kisan Kiyashin Isra’ila a Gaza”

Dubban mutane ne a fadin Duniya suke gudanar da Zanga-Zangar Adawa da abin da suka Kira “Kisan Kiyashin” da Kasar Isra’ila ta ke yiwa Falasdinawa a yankin Gaza. Ana gudanar…

‘Mutanen Kano Muna Goyon Bayan Falasdinawa a Yakinsu Da Isra’ila’

Wasu matasa a jihar Kano dake Arewa maso yammacin Nigeria sun ce alummar jihar Kano suna goyon bayan Falasdinawa da Kungiyar Hamas a yaki da Hamas din take da kasar…

Yakin Hamas–Isra’ila: Amurka Taki Amincewa a Tsagaita Wuta

Kasar Amurka ta yi amfani da ikonta a kwamitin tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya wajen ƙin amincewa ƙuri’ar neman tsagaita wuta a yaƙin da Isra’la ke yi da ƙungiyar Hamas…