• Wed. May 15th, 2024

Labarai

Labarai

  • Home
  • Gwamnan Kano Ya Sanya Hanu Kan Dokar Gwaji Kafin Aure

Gwamnan Kano Ya Sanya Hanu Kan Dokar Gwaji Kafin Aure

Gwamnan jihar Kano dake Arewa maso yammacin Nigeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar da ta wajabta yin gwaje-gwajen lafiya ga duk masu niyyar yin aure a…

DA DUMI-DUMI: Gobara Ta Kama Gidan Tsohon Gwamnan Kano, Malam Shekarau

Gidan Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau dake Mudubawa a yankin Karamar hukumar Nassarawa ya kama da wuta wacce ta cinye Kayayyaki a dakin matarsa. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar…

Sati Biyu Kacal Muka Ba Ministan Abuja Ya Gyara Kurakuransa — Kungiyoyin Arewa

DAGA: ABDULLAHI ALHASSAN, KADUNA Gamayyar kungiyoyin fararen hula na Arewacin Najeriya tare da hadin gwaiwar kungiyar dake kishin Arewa wato, Northern Patriotic Front a turance, sun baiwa Ministan Abuja Barista…

Al’ummar Kadawa Mil-Tara Sun Karrama Dan Sandan Da Yafi Kowa Kwarewa a Bincike a Nigeriya

Al’ummar Yankin Kadawa Mil-Tara dake karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano aun karrama kwararren dan Sandan da yafi kowanne Kwarewa a fannin bincike a Nigeriya a shekarar 2024 “Inspector Detective”…

Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Kan Dukkan Masu Zuba Shara a Guraren Da Aka Hana

DAGA: KAMAL UMAR KURNA. Gwamnatin jihar kano ta bayyana cewa zata dauki matakin doka akan mutanen da suke zubar da shara a wuraren da aka hana. Shugaban hukumar kwashe shara…

Wata Kungiya ta Tallafawa Marayu, Zawarawa 200 Da Kayan Abinci a Bagwai

DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Kungiyar tallafawa Marayu da zawarawa da sauran marasa galihu ta garin Bagwai a karamar hukumar Bagwai ta tallafawa da Marayu da Mata iyayen marayu da…

KAROTA Za Ta Girke Jami’anta 1,500 Don Kula Da Zirga-zirgar Ababen Hawa a Bukukuwan Sallah

Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA za ta zuba Jami’anta guda 1,500 domin sa ido a shagulgulan Bukukuwan Karamar Sallah. Hukumar ta ce za ta…

Bana Azumi 30 Za’ayi A Watan Ramadan — Masana

Masana harkokin ilimin sararin samaniya sun ce bana azumin watan Ramadan 30 Za’ayi saboda bincike ya nuna cewa a ranar 29 ga watan baza a iya ganin sabon watan Shawwal…

An Rantsar Da Bassirou Diomaye Faye Shugaban Senegal na Biyar

An rantsar da zababben shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, a matsayin shugaban kasar na biyar. An gudanar da rantsuwar ne yayin wani katafaren biki a babban birnin kasar wato…

Hukumar Kula Da Asibitocin Kano Ta Kori Ma’aikata 3, Dakatar Da 3 Bisa Cazar Marassa Lafiya Kudi Fiye Da Kima

Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata tare da dakatar da wasu ma’aikatan na babban asibitin Karamar Hukumar Kabo nan take bayan samunsu da lefin…