• Wed. May 15th, 2024

Tattalin Arziki

latest business news

  • Home
  • Za’a Hana Masu Layin Glo Kiran MTN — NCC

Za’a Hana Masu Layin Glo Kiran MTN — NCC

Masu amfani da layin Globacom ba za su iya kiran layukan MTN ba a Najeriya nan ba da jimawa ba. Hakan ya biyo bayan amincewar da Hukumar Sadarwa ta Najeriya…

Mun Sauke Shugaban Kasuwar Yan Goro Ne Saboda Karewar Wa’adin Mulkinsu — Kwamishinan Kasuwancin Kano

Kwamishinan Kasuwanci cikini da Masana’antu na jihar Kano Alhaji Abbas Sani Abbas ya ce sun sauke shugaban Kasuwar Yan Goro dake Mariri a yankin karamar hukumar Kumbotso ne saboda Wa’adin…

Zaben Shugabancin Kasuwar Singa: AMATA Reshen Kano Na Goyon Bayan Muntari Kwasangwami — Alh Balarabe

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar Yan kasuwar Singa karkashin hadaddiyar Kungiyar (AMATA) ta jaddada goyan bayanta na tabbatar da An kawo managartan shirye shirye da za su bunkasa harkokin…

KANO: Muna Goyon Bayan Yakar Sayar Da Gurbatattun Magunguna — Yan Maganin Malam Kato

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar masu hada-hadar magunguna ta kasa reshen jihar Kano dake kasuwar Malam kato ta jaddada aniyar ta na goyon bayan Hukumomin dake da alhakin kawar…

Zamu Bijiro da Hanyoyin Bunkasa Safarar Dabbobi a Nigeria — Mustapha Ali

Kungiyar masu fataucin shanu da Dabbobi ta kasa ta bayyana cewa, ta bijiro da shirye-shirye domin inganta harkokin ya’yanta na gudanar da safarar shanu da Dabbobi zuwa kudancin kasar nan.…

Alummar Tunga Sun Kai Koken su KEDCO Kan Rashin Wuta

Alummar Unguwar Tunga dake karamar Hukumar Gwale a jihar Kano Sun Kai kokensu kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kano, Jigawa da Katsina KEDCO don nuna damuwarsu kan halin matsin…

Masarautar Kano Zata Tallafawa Matuka Akori-kura Don Samun Matsuguni na Din-din-din

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO   Masarautar Kano ta sha alwashin tallafawa kungiyar matuka motocin Akori-kura ta (NURTW) reshen railway dake Kano cikakkiyar gudunmawar da ta kamata domin ciyar da…

Muna Rage Farashi Man Girki a Watan Ramadan a Kasuwar Bello Road — Fatihu Iliyasu

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO   Kungiyar masu hada-hadar kasuwancin manja da man Gyada dake Bello road kasuwar singa sun sha alwashin siyar da mansu cikin farashi mai sauki duba…

Matuka Akori-kura Sun Roki Gwamnati Matsuguni Na Din-din-din

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO   Kungiyar matuka motocin Akori-kura ta kasa reshen jihar Kano dake railway, tana ci gaba da kokawa dangane da rashin guri na din-din-din da kungiyar…

Tsarin e-Naira Zai Taimaka a Bunkasa Kasuwanci a Nigeria — Aminu Ado

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddda goyon bayansa bisa tsarin e-naira da babban bakin Nigeria CBN ya bujiro dashi zai taimaka wajen bunkasa harkokin Kasuwanci da…