• Thu. May 16th, 2024

Editor

  • Home
  • Wani Matashi Ya Kone Mutane 30 Suna Sallar Asubah A Kano

Wani Matashi Ya Kone Mutane 30 Suna Sallar Asubah A Kano

DAGA: NURA ADAMU LAJAWA, KANO Ana Zargin wani Matashi da kunna wuta a Masallaci lokacin da mutane suke sallar Asubah a kauyen Larabar Abasawa cikin Karamar hukumar Gezawa dake jihar…

Gwamnan Kano Ya Sanya Hanu Kan Dokar Gwaji Kafin Aure

Gwamnan jihar Kano dake Arewa maso yammacin Nigeriya Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar da ta wajabta yin gwaje-gwajen lafiya ga duk masu niyyar yin aure a…

Bamu Da Shirin Kafa Sansanonin Sojojin Amurka ko Faransa a Nigeriya — Fadar Shugaban Kasa

Gwamnatin Najeriya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin sojojin kasar su a Nigeriya. Wata sanarwa da Minista Yaɗa Labarai Mohammed…

DA DUMI-DUMI: Gobara Ta Kama Gidan Tsohon Gwamnan Kano, Malam Shekarau

Gidan Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau dake Mudubawa a yankin Karamar hukumar Nassarawa ya kama da wuta wacce ta cinye Kayayyaki a dakin matarsa. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar…

Sati Biyu Kacal Muka Ba Ministan Abuja Ya Gyara Kurakuransa — Kungiyoyin Arewa

DAGA: ABDULLAHI ALHASSAN, KADUNA Gamayyar kungiyoyin fararen hula na Arewacin Najeriya tare da hadin gwaiwar kungiyar dake kishin Arewa wato, Northern Patriotic Front a turance, sun baiwa Ministan Abuja Barista…

Al’ummar Kadawa Mil-Tara Sun Karrama Dan Sandan Da Yafi Kowa Kwarewa a Bincike a Nigeriya

Al’ummar Yankin Kadawa Mil-Tara dake karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano aun karrama kwararren dan Sandan da yafi kowanne Kwarewa a fannin bincike a Nigeriya a shekarar 2024 “Inspector Detective”…

Amurka ta ƙaƙaba Takunkumi Kan Jagororin Masu Iƙirarin Jihadi a Afrika ta Yamma

Kasar Amurka ta ƙaƙaba wa wasu jagororin ƙungiyoyi masu iƙirarin jihadi da ke Afrika ta Yamma takunkumi kan garkuwa da ƴan ƙasarta. An ɗauki takunkumin kan jagororin ƙungiya mai alaƙa…

Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Kan Dukkan Masu Zuba Shara a Guraren Da Aka Hana

DAGA: KAMAL UMAR KURNA. Gwamnatin jihar kano ta bayyana cewa zata dauki matakin doka akan mutanen da suke zubar da shara a wuraren da aka hana. Shugaban hukumar kwashe shara…

Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Kwamishino 4, Masu Bashi Shawara 8

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabbin kwamishinoni guda hudu (4) da masu bashi shawara na musamman guda takwas (8). An gudanar da rantsuwar ne a…

Yakin Sudan Cikin Shekara Daya: Mutane Miliyan 18 Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa

Shekara guda kenan bayan da rikici ya ɓarke tsakanin sojojin Sudan da dakarun Rapid Support Forces (RSF), wanda ya jefa ƙasar cikin yaƙin basasa. Rikicin dai ya faro ne a…