• Thu. May 16th, 2024

Afrika

  • Home
  • Bamu Da Shirin Kafa Sansanonin Sojojin Amurka ko Faransa a Nigeriya — Fadar Shugaban Kasa

Bamu Da Shirin Kafa Sansanonin Sojojin Amurka ko Faransa a Nigeriya — Fadar Shugaban Kasa

Gwamnatin Najeriya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin sojojin kasar su a Nigeriya. Wata sanarwa da Minista Yaɗa Labarai Mohammed…

Amurka ta ƙaƙaba Takunkumi Kan Jagororin Masu Iƙirarin Jihadi a Afrika ta Yamma

Kasar Amurka ta ƙaƙaba wa wasu jagororin ƙungiyoyi masu iƙirarin jihadi da ke Afrika ta Yamma takunkumi kan garkuwa da ƴan ƙasarta. An ɗauki takunkumin kan jagororin ƙungiya mai alaƙa…

Yakin Sudan Cikin Shekara Daya: Mutane Miliyan 18 Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa

Shekara guda kenan bayan da rikici ya ɓarke tsakanin sojojin Sudan da dakarun Rapid Support Forces (RSF), wanda ya jefa ƙasar cikin yaƙin basasa. Rikicin dai ya faro ne a…

Sojojin Guinea Sun Rusa Gwamnatin Kasar

Shugabannin sojan kasar Guinea da suka yi juyin mulki sun rusa dukkan mukaman gwamnatin kasar, inda ake sa ran za su nada wata sabuwa. Babban sakataren fadar shugaban kasar ne…

Nigeriya Ta Jajantawa Namibiya Bisa Rasuwar Shugaba Hage Geingob

Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta miƙa saƙon jajentawa ga ƙasar Namibiya, bisa rasuwar Shugaban kasar Hage Geingob da al’ummar ƙasar baki ɗaya. Sanarwar dake ɗauke da sa hannun Kakakin Ma’aikatar…

Ba Bu Amincewar Mutanen Mali, Burkina Faso, Niger a Ficewa Daga ECOWAS — Shugaban CISLAC

Kungiyar dake rajin kare hakkin dan Adam da cigaban harkokin Dimukuradiyya CISLAC ta ce ba bu amincewar mutanen da su ke kasashen Niger da Mali da Barkina Faso a ficewar…

Ana Zargin Mali da Shiryawa Matasa Zanga-zangar Goyon Bayan ficewarta Daga ECOWAS.

Wata Kungiya ta zargi gwamnatin sojoji ta kasar Mali da shirin tilastawa matasan kasar domin goyon bayan ficewarta daga ƙungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma ECOWAS. Wasu bayanai…

Ba Mu Ji Dadin Ficewar Nijar, Mali, Burkina Faso Daga ECOWAS Ba — Gwamnatin Nigeriya

Nijeriya ta bayyana bakin cikinta dangane da matakin da kasashen Nijar, Mali da Burkina faso suka dauka na ficewa daga kungiyar hadin kan kasashen Afrika ECOWAS. Najeriya wadda take zama…

Sakataren Wajen Amurka Ya Ziyarci Nigeria

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya iso Nijeriya a ranar Talata don ganawa da Shugaba Tinubu. Sakataren Gwamnatin Nijeriya George Akume da Ministan Harkokin Waje Yusuf Tuggar da kuma…

Ambaliyar Ruwan Libya: Sama da Mutane 10,000 Sun Bace, An Binne Gawarwaki 700 a Derna

Sama da mutane 10,000 suka bata bayan da ambaliyar ruwa ta afkawa garuruwa da dama a kasar Libya. Wani Jami’in kungiyar bada agaji ta Red Cross ya ce adadin wadanda…