• Wed. May 15th, 2024

Wasanni

Labaran Wasanni

  • Home
  • DA DUMI-DUMI: Nigeriya Ta Tsallaka Wasan Kusa Da Karshe a AFCON

DA DUMI-DUMI: Nigeriya Ta Tsallaka Wasan Kusa Da Karshe a AFCON

Nigeriya ta Tsallaka Wasan kusa da na karshen a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2023. Dan wasan Nigeriya Ademola Lookman ne ya ci wa Nigeriya kwallon ta daya tilo…

2023 AFCON: Nageria Za ta Kara da Kamaru a Zagaye na 16

DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Nageria da kasar Kamaru za su fafata a zagaye na 16 na gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) da ake yi yanzu haka a kasar…

Gasar Wasannin Motsa Jiki na 2023: Gwamnatin Kano Ta Gaza Bada Kudin Gudanarwa… Gawuna Ya Bada Tallafin 100,000

DAGA: AHMED HAMISU GWALE, ABUJA Gwamnatin Kano ta gaza bayar da kudaden gudanarwa ga ta tawagar da ke wakiltar jihar a gasar cin kofin masu bukata tamusamman ta kasa. Gasar…

Kalubale Biyar Dake Gaban Kano Pillar Bayan Dawowa Gasar Premier

DAGA: AHMED HAMISU GWALE, KANO Maganar ta gaskiya Kano Pillars tayi abin da ya kamata a ya ba mata na dawowa gasar Premier ta kasa wato (NPFL), domin kuwa a…

Tsohon Dan Wasan Barcelona da Arsenal Cesc Fabregas ya yi Ritaya Daga Kwallon kafa

Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai shekara 36 ya sanar da yin ritayarsa ne a…

Mun Shirya Wasanni Ne Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya Tsakanin Kabilun Kano — Sakataren SWAN

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO   Kungiyar Marubuta labarin Wasanni ta kasa reshen jihar Kano ta shirya gasar Wasanni tsakanin kungiyoyi daban-daban a jihar da nufin tabbatar da zaman lafiya…

Ana Shirin Binne Dan Wasan Ghana Chiristian Atsu

Ɗaruruwan mutane, ciki har da shugaban ƙasar Ghana Nana Akufo Ado suka yi bankwana da gawar Christian Atsu, wanda ya mutu a girgizar ƙasa da ta afku a Turkiyya a…

Infantino Ya Sake Lashe Zaben Shugabancin FIFA

A Alhamis din nan ne aka sake zaben Gianni Infantino a matsayin shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya FIFA, inda zai ci gaba da jagorantar ta har nan da shekarar…

Juventus ta Dakatar da Pogba Saboda Rashin Da’a

Kungiyar kwallon kafata ta Juventus ta yi wasa ba tare da dan wasan tsakiyarta Paul Pogba ba, a nasarar da ta samu a kan Freighburg a zagayen kungiyoyi 16 na…

LALIGA: Sa-in-sa ta Barke Tsakanin Tebas da Laporta

Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin da Javier Tebas, shugaban hukumar shirya kwallon kafa ta kasar Sifaniya…