• Wed. May 15th, 2024

Nishadi

Entertainment news

  • Home
  • Kotu Ta Rusa Dakatarwar Da Hukumar Tace Fina-finan Kano Ta Yiwa Wasu Kamfanoni 3

Kotu Ta Rusa Dakatarwar Da Hukumar Tace Fina-finan Kano Ta Yiwa Wasu Kamfanoni 3

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin Mai shari’a Hadiza Suleiman ta rusa umarnin da hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jihar Kano ta yi na dakatar da ayyukan wasu kamfanoni…

Fitacciyar Jarumar Kannywood Daso Ta Rasu

DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Fitacciyar Jarumar Masana’antar shirya fina-finan Hausa a Nigeriya dake da shalkwatarta a jihar Kano Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta rasu.…

Hisbah Ta Kama Yar TIKTOK Da Ta Tallata Kanta Ga Yan Madigo

Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kama matashiyar budurwan nan Ramlat Princess da ta yi suna a TIKTOK bisa tallata kanta ga yan Madigo a kafofin sada zumunta. A cikin…

Hisbah Ta Kama Fitacciyar Yar Tiktok Murja Kunya a Kano

Jami’an hukumar Hisbah ta jihar Kano sun kama Murja Ibrahim Kunya, shahararriyar ‘yar Tiktok da ta yi suna a shafukan sada zumunta na zamani. A safiyar ranar Talata ne wani…

Jarumar Kannywood Bintu Ta Dadin Kowa Ta Rasu

Allah ya yiwa Jarumar Kannywood Fatima Sa’id wacce aka fi sani da Bintu a shirin nan Mai dongon zango na Dadin Kowa rasuwa. Bintu wato Fatima Sa’id dai yaki fice…

Na Kadu Da Jin Rasuwar Aminu S. Bono — Ganduje

Tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana kaduwarsa da samun labarin rasuwar daya daga cikin masu bada umarni a masana’antar shirya Fina-finan hausa ta Kannywood Aminu Surajo…

KANO: Mun Shirya Tsaf Don Nishadartar da Masu Bude Ido — Shugaban Hukumar Kula da Gandun Daji

Shugaban Hukumar Kula da Gandun Daji ta jihar Kano Lawan Jinjiri Kurmawa ya ce sun kammala dukkan shirye-shiryen da suka kamata domin tarbar baki a bukukuwan Karamar Sallah da za’a…