• Mon. Apr 29th, 2024

Amurka ta ƙaƙaba Takunkumi Kan Jagororin Masu Iƙirarin Jihadi a Afrika ta Yamma

Kasar Amurka ta ƙaƙaba wa wasu jagororin ƙungiyoyi masu iƙirarin jihadi da ke Afrika ta Yamma takunkumi kan garkuwa da ƴan ƙasarta. An ɗauki takunkumin kan jagororin ƙungiya mai alaƙa…

Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Kan Dukkan Masu Zuba Shara a Guraren Da Aka Hana

DAGA: KAMAL UMAR KURNA. Gwamnatin jihar kano ta bayyana cewa zata dauki matakin doka akan mutanen da suke zubar da shara a wuraren da aka hana. Shugaban hukumar kwashe shara…

Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Kwamishino 4, Masu Bashi Shawara 8

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabbin kwamishinoni guda hudu (4) da masu bashi shawara na musamman guda takwas (8). An gudanar da rantsuwar ne a…

Yakin Sudan Cikin Shekara Daya: Mutane Miliyan 18 Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa

Shekara guda kenan bayan da rikici ya ɓarke tsakanin sojojin Sudan da dakarun Rapid Support Forces (RSF), wanda ya jefa ƙasar cikin yaƙin basasa. Rikicin dai ya faro ne a…

Kotu Ta Rusa Dakatarwar Da Hukumar Tace Fina-finan Kano Ta Yiwa Wasu Kamfanoni 3

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin Mai shari’a Hadiza Suleiman ta rusa umarnin da hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jihar Kano ta yi na dakatar da ayyukan wasu kamfanoni…

Wata Kungiya ta Tallafawa Marayu, Zawarawa 200 Da Kayan Abinci a Bagwai

DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Kungiyar tallafawa Marayu da zawarawa da sauran marasa galihu ta garin Bagwai a karamar hukumar Bagwai ta tallafawa da Marayu da Mata iyayen marayu da…

Fitacciyar Jarumar Kannywood Daso Ta Rasu

DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Fitacciyar Jarumar Masana’antar shirya fina-finan Hausa a Nigeriya dake da shalkwatarta a jihar Kano Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta rasu.…

KAROTA Za Ta Girke Jami’anta 1,500 Don Kula Da Zirga-zirgar Ababen Hawa a Bukukuwan Sallah

Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA za ta zuba Jami’anta guda 1,500 domin sa ido a shagulgulan Bukukuwan Karamar Sallah. Hukumar ta ce za ta…

Dan Majalisar Dokokin Kano, Ibrahim Kundila Ya Rasu

Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar kananan hukumomin Bagwai da Shanono Alhaji Halilu Ibrahim Kundila ya rasu. Wata majiya mai tushe ta shaida wa jaridar SOLACEBASE cewa dan majalisar…

Bana Azumi 30 Za’ayi A Watan Ramadan — Masana

Masana harkokin ilimin sararin samaniya sun ce bana azumin watan Ramadan 30 Za’ayi saboda bincike ya nuna cewa a ranar 29 ga watan baza a iya ganin sabon watan Shawwal…