• Wed. May 15th, 2024

Kotu Ta Rusa Dakatarwar Da Hukumar Tace Fina-finan Kano Ta Yiwa Wasu Kamfanoni 3

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin Mai shari’a Hadiza Suleiman ta rusa umarnin da hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jihar Kano ta yi na dakatar da ayyukan wasu kamfanoni…

Wata Kungiya ta Tallafawa Marayu, Zawarawa 200 Da Kayan Abinci a Bagwai

DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Kungiyar tallafawa Marayu da zawarawa da sauran marasa galihu ta garin Bagwai a karamar hukumar Bagwai ta tallafawa da Marayu da Mata iyayen marayu da…

Fitacciyar Jarumar Kannywood Daso Ta Rasu

DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Fitacciyar Jarumar Masana’antar shirya fina-finan Hausa a Nigeriya dake da shalkwatarta a jihar Kano Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta rasu.…

KAROTA Za Ta Girke Jami’anta 1,500 Don Kula Da Zirga-zirgar Ababen Hawa a Bukukuwan Sallah

Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA za ta zuba Jami’anta guda 1,500 domin sa ido a shagulgulan Bukukuwan Karamar Sallah. Hukumar ta ce za ta…

Dan Majalisar Dokokin Kano, Ibrahim Kundila Ya Rasu

Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar kananan hukumomin Bagwai da Shanono Alhaji Halilu Ibrahim Kundila ya rasu. Wata majiya mai tushe ta shaida wa jaridar SOLACEBASE cewa dan majalisar…

Bana Azumi 30 Za’ayi A Watan Ramadan — Masana

Masana harkokin ilimin sararin samaniya sun ce bana azumin watan Ramadan 30 Za’ayi saboda bincike ya nuna cewa a ranar 29 ga watan baza a iya ganin sabon watan Shawwal…

An Rantsar Da Bassirou Diomaye Faye Shugaban Senegal na Biyar

An rantsar da zababben shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, a matsayin shugaban kasar na biyar. An gudanar da rantsuwar ne yayin wani katafaren biki a babban birnin kasar wato…

Hukumar Kula Da Asibitocin Kano Ta Kori Ma’aikata 3, Dakatar Da 3 Bisa Cazar Marassa Lafiya Kudi Fiye Da Kima

Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata tare da dakatar da wasu ma’aikatan na babban asibitin Karamar Hukumar Kabo nan take bayan samunsu da lefin…

Ku Kara Tsage Damtse Don Dacewa Da Daren lailatul Qadri — Sheik Mai-kasida

Wani malamin addinin musulunci a nan Kano khalifa sheikh Ahmad Rufa’i malam Mai-kasida ya bukaci  alummar musulmi dasu kara tsage damtse wajan aikata ayyukan Alkhairi  musamman a wadannan kwanaki da…

KAROTA Ta Kama Motaci 4 Kirar J5 Makare Da Giya

Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta jiha Kano KAROTA ta sami nasarar kama motoci guda hudu kirar J5 maqare da giya. Shugaban Hukumar Dakta Faisal Mahmud Kabir ne ya…